fbpx
Friday, July 1
Shadow

Ƴan Bindiga Sun Kone Motoci Jami’an Tsaro A Katsina

Ƴan Bindiga Sun Kone Motoci Jami’an Tsaro A Katsin.

Yan Bindiga Sun Kai Hari A Wani Shingen Jami’an Tsaro Mil Takwas Gundumar Daddara Dake Karamar Hukumar Jibia A Jihar Katsina.

Majiyar RARIYA Ta Shaida Mata Cewa Yan Bindiga Sun Zo Shingen Jami’an Tsaro Da Ya Haɗa Da Jami’an Kwastam Da Ƴan Sanda Da Kuma Jami’an Kula Da Shige Da Fice Da Misalin Karfe Sha Biyu Na Daren Jiya Lahadi, Inda Suka Kone Motocin Jami’an Tsaro Da Suka Iske.

Har Zuwa Haɗa Wannan Rahotan Ba Mu Samu Tabbacin Rasa Rayuka Ko Mutum Nawa Suka Tafi Da Su.

Leave a Reply

Your email address will not be published.