Daga Malam Teku Mallammadori
Ɗaya daga cikin daliget na jihar Jigawa kuma shugaban jami,iyyar APC na shiyyar jigawa ta tsakiya Alh isah baba buji ya rasu gabanin zaɓen fitar da gwani na takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC a birnin tarayya, Abuja.
A cewar rahotannin da muke samu ya rasu ne bayan wata rashin lafiya da ta iske shi a Abuja yayin da ake gaf da fara zaben Dan Takarar Shugaban Kasa karkashin Jam’iyyar APC.
May his soul rest in peace.