fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Mino Riola ya bukaci Manchester United ta riga biyan Haaland fam 825,000 kowane mako idan tana son siyan shi

Wakilin Erling Haaland, Mino Riola ya bayyana bukatunsa akan duk wata kungiyar dake bukatar sayen Haaland a kaka mai zuwa, a cewar Son.

Manchester United da Chelsea gabadaya suna ganawa da wakilin Haaland, amma bayan yuro miliyan 64 na farashin dan wasan, Mino Riola ya bukaci albashin Haaland ya kasance fam 825,000 a kowane mako sannan shima ya bukaci a biya shi fam miliyan 34.

Mino Riola demands £825k a-week for Haaland from Manchester United

Erling Haaland’s agent, Mino Raiola, has put in his demands for any transfer, according to the Sun in a story for next season.

Karanta wannan  Zamu sayar da kai amma bisa sharadi guda, Manchester United ta fadawa Cristiano Ronaldo

Manchester United and Chelsea have both been linked with the 21-year-old’s agent, but while £64 million goes to Borussia Dortmund, Mino Raiola wants £825,000 a week for his client, as well as £34 million as a payment to himself.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.