Shugaban sojojin Najeriya Lt Gen Faruk Yahya ya gargadi jami’an soji dasu kauracewa harkar siyasa su mayar da hankulan su ga harkokin tsaro.
Janar Yahya ya gargadi sojojin ne a babban taro da suka gudanar a ofishin su dake jihar Abuja.
Inda kuma ya jinjiwa jami’ai baki daya dana sama dana ruwa dana kasa bisa kokarin da suke yi akam ayyukan su.