fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

1443 Ramadan: NSCIA ta bukaci ‘yan Najeriya da su nemi jinjirin wata a daren Juma’a

Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya NSCIA ta shawarci musulmin Najeriya da su duba jinjirin watan Ramadan 1443AH daga ranar Juma’a.

Wannan kiran na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Daraktan Gudanarwa na Hukumar NSCIA, Zubairu Haruna Usman-Ugwu, ya fitar, ya ce a fara neman jinjirin watan nan da nan bayan faduwar rana a ranar Juma’a 1 ga Afrilu, 2022, wanda ya yi daidai da 29 ga watan. Sha’aban 1443 H.

 

Mallam Usman-Ugwu ya kuma bayar da lambobin waya da adiresoshin email wadanda za a iya amfani da su kai tsaye wajen kai rahoton ganin jinjirin watan Ramadan ga kwamitin duba watan na NSCIA.

Karanta wannan  Bincike ya nuna cewa rabin 'yan Najeriya zasu fada talauci a karshen shekarar 2022

 

Ga wasu jerin lambobin da email a ƙasa….

 

1. Sheikh Dahiru Bauchi 08036121311, Sayyadibashir26@yahoo.com

2. Sheikh Karibullah Kabara 08035537382, malamkabara@yahoo.com

3. Sheikh Habeebullah Adam Abdullahi Al-Ilory 08023126335, habibelilory@ymail.com

4. Farfesa Z.I. Oboh Oseni 08033574431 oseni@unilorin.edu.ng,

wazzioseni@gmail.com

5. Mal. Simwal Usman Jibrin 08033140010 simwaljibril@yahoo.com

6. Sheikh Salihu Yaaqub 07032558231, Salihumy11@hotmail.com.com

7. Mal. Jafar Abubakar 08020878075 Jaafaraa1434@gmail.com

9. Alh. Abdullahi Umar 08037020607, waziringwandu@yahoo.com

10. Prof. J.M. Kaura 08067050641 Jmkaura56@yahoo.com

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.