DA DUMIDUMINSA: Shugaba Buhari Ya Bukaci Ganawa Da Dukkanin Gwamnonin Jam’iyyar APC A Gobe Asabar
DA DUMIDUMINSA: Shugaba Buhari Ya Bukaci Ganawa Da Dukkanin Gwamnonin Jam’iyyar APC A Gobe Asabar
Bukatar hakan tana zuwa ne a lokacin da ake tsaka da shirye-shiryen gudanar da zaɓen fidda gwani na ɗan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC.
Daga Sani Twoeffect Yawuri