Wannan bidiyon yanda wata karuwa ta kunyata wanine da ya kwanta da ita ba tare da biyantaa kudi ba.
Shi dai wanda yaki biyan kudin yace babu abinda ya faru tsakaninsu saboda matar tana da warin gaba.
Amma ta tambayi wadanda suka taru a wajen ko sun ji warin gabn da yake korafi akai inda suka ce basu ji ba.
Dan haka tace sai ya biyata kudinta.