Al’ummar jihar Ekiti sun bayyana cewa zasu gudanar da zaben su ba tare da sayar da kuru’unsu don karbar kundin miya ba.
Inda suka bayyana hakan a farfajiyar da sukayi layi don kada kuru’un nasu a yau ranar asabar.
Jama’ar sun bayyana cewa ne ba zasu karbi ko sisi ba daga hannun wani dan takara don su zabe shi ba.
Ga bideyonsu kamar haka
https://twitter.com/MobilePunch/status/1538111526070009856?t=OZSdCy0VWds-2Sf7Ahx0fA&s=19