fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Arsenal ta kammala sayen Gabriel Jesus daga Manchester City inda tayi masa kwanyirakin shekaru biyar

Manema labarai na TalkSport sun bayyana cewa kungiyar Arsenal ta kammala sayen dan wasan gaba na Manchester City, Gabriel Jesus.

Arsenal ta sayi dan wasan ne a farashin yuro miliyan 48 inda tayi masa kwantirkin shekaru biyar.

Jesus ya kasance yana taka leda a Manchester City na tsawon shekaru biyar da rabi.

Kuma ya buga wasanni 159 a gasar Firimiya inda yaci kwallye 58 kuma ya taimaka wurin cin kwallaye 32.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.