A karshe dai majalissar wakilai ta karantar wasikar tsohon gwamnan jihar Kano, sanata Ibrahim shekaru na sauya sheka daya yi zuwa NNPP.
Shugaban sanatoci Ahmad Lawal ne ya karanta wasikar ta sauya shekar Ibrahim Shekaru daga APC zuwa NNPP.
Ibtahim Shekaru ya koma NNPP tun a watan mayu amma sai yau majalissa ta karanta.
Shekaru ya bayyana cewa ya sauya jam’iyyar ne saboda ba adalci a gwamnatin Ganduje.