fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Inspecta janar na ‘yan sanda ya cewa kwamishinoni su tsawwala tsaro sosai a yankunansu don a tabbatar da cewa an gudanar bukukuwan Sallah cikin limana

Inspecta janar na ‘yan sandan Najeriya, Usman Baba yasha alwashin samar da tsaro a kasar don a guddanar da bukukuwan cikin limana.

Inda ya umurci gabadaya kwamishinonin ‘yan sanda cewa su  tsawwala tsaro sasai a yankunan su son a tabbatar da cewa an gudanar da Sallah lafiya.

A karshe yace tana taya ‘yan uwa musulmi murnar zagayowar babbar Sallah.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rundunar sojin Najeriya ta damke wani kasurgumin dan ta'addan ISWAP daya tsere a gidan kurkukun Kuje

Leave a Reply

Your email address will not be published.