fbpx
Sunday, August 7
Shadow

‘Yan bindiga sun kashe ‘yan sanda hudu tare da wasu mutane uku a jihar Katsina

‘Yan bindiga sun kashe ‘yan sanda guda hudu da wasu mutane uku a garin Gatikawa dake karamar hukumar Kankara a mahaifar shugaban kasa jihar Katsina.

Wannan lamarin ya faru ne da yanmacin ranar laraba kuma jami’an ‘yan jihar Kano wanda suka je Katsina gudanar da wasu ayyuka.

Kuma ‘yan bindigar sun kashe sune a daidai wurin da hukumar ke tsayar da mutane akan hanya don gudanar bincike.

  1. Kusan mutane 2000 ne suka rasa rayukam su a jihar Katsina wannan shekarar dum da kasancewar jihar mahaifar shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Leave a Reply

Your email address will not be published.