fbpx
Friday, March 31
Shadow

Matukar diyata ta rasa budurcinta kafin aure, ba zan amshi ko sisi ba a matsayin sadakinta, Dan Najeriya

Wani mazaunin garin Port Harcourt, Kapav Riksha, ya ce ba zai amshi sadaki a hannun manemin auren diyarsa ba idan ta rasa budurcinta kafin aure.

Ya bayyana hakan ne a Facebook yayin da ya je mayar da martani ga wani mutum wanda ya je neman aure inda aka lissafo masa abubuwan da suka kusa N1.2m.
Neman makudan kudade ga macen da ba budurwa ba damfara ce. Za ka iya wasu abubuwan al’adar amma ni dai ba zan amshi ko sadaki ba idan diyata ta rasa budurcinta kafin aure.”
Ya bayyana cewa:
Ba wai ban san da batun fyade ba, a bangaren fyade kuma mijin ne zai bayyana abinda zai bayar. Babu wata bukata ta bayar da kudi mai yawa.”
Daga Shafin Dimokuradiyya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  EFCC ta kama mutum 23 da ake zargi da damfara ta intanet

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *