fbpx
Monday, December 5
Shadow

2023: Dalilin da ya sa dole ne mu goyi bayan Tinubu – Jigon ACF

Alhaji Musa Saidu, jigo a kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) ya ce tilas ne Arewa ta goyi bayan Asiwaju Bola Tinubu ya zama shugaban Najeriya a 2023, a matsayin mayar da martani ga dimbin goyon bayan da yake baiwa Shugaba Muhammadu Buhari.

Saidu, wanda kuma babban jami’in kungiyar Arewa Initiative for Peace coexistence in Southern Nigeria (AIPCSN) na kasa, ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya NAN a ranar Alhamis a Fatakwal.

Ya kuma ba da goyon bayansa ga yunƙurin sauya mulki daga Arewa zuwa Kudu a 2023.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *