A jiya dai aka yi bikin zagayowar ranar haihuwar Tsohon gwamnan jihar Legas a Kano inda ya cika shekaru 69.
Gwamna Ganduje ya saka riga me dauke da hotonsa da Tinubu wanda hakan yasa ake ta tunanin ko zasu tsaya takara ne a shekarar 2023.