fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

2023: Inyamurai basu da yawan da zasu samar da shugaban kasa>>Fasto Tunde Bakare

Fasto Tunde Bakare, Shugaban Cocin Citadel Global Community dake Legas ya bayyana cewa inyamurai basu da yawan da zasu samar da shugaban kasa a Najeriya.

 

Ya bayyana hakane a wata hira da me mujallar Ovation Magazine, Watau Dele Momodu inda yace ko kadan ba wai baya shiri da iyamurai bane yace yana sonsu kuma yana musu fatan Alheri.

 

Yace amma jam’iyyar APHA ba zata iya samar da shugaban kasa ba, yace dolene sai Inyamurai sun shiga siyasar kasa an dama dasu kuma sun hada kai da kudu da arewa saboda ita Dimokradiyyar tana amfani da yawan jama’a ne, yace kada su koma gefe suna kukan cewa ana nuna musu wariya.

Karanta wannan  Kuma Dai: An sake maye Sabon akanta janar din da aka dora saboda EFCC na bincikensa kuna yawa gwamnati tonon silili

“The Igbos are my brothers and sisters, God bless them, I love them and I care about them. They should also come to mainstream politics because APGA as a party cannot win a presidential election in Nigeria.

 

“Yes, every citizen of this country can aspire to that position regardless of ethnic personality and I will be too glad to see an Igbo president. But let us always remember that democracy is a ruthless game of numbers and if you don’t have the numbers you cannot continue to s

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.