fbpx
Thursday, August 18
Shadow

2023: Tinubu zai sauya tarihin Najeriya zuwa mai kyau – Dan majalisar jihar Legas

Wani dan majalisar dokokin jihar Legas, Mista Setonji David, ya ce idan jam’iyyar APC da ‘yan Najeriya suka baiwa Sanata Bola Tinubu damar ya gaji shugaban kasa Muhammadu Buhari a 2023, zai sauya tarihin Najeriya zuwa mai kyau.

David, Shugaban Kwamitin Majalisar Dokokin Jihar Legas kan Yada Labarai, Watsa Labarai, Dabaru da Tsaro na Majalisar Dokokin Jihar Legas ya bayyana haka a wata hira da Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) a ranar Talata a Legas.

A cewarsa, irin shugaban da Najeriya ke bukata a 2023 shi ne Tinubu, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC mai mulki.

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya nada Aliko Dangote a matsayin shugaban sabuwar kungiyar da zata kawo karshen cutar Malaria a Najeriya

David, mai wakiltar mazabar Badagry II a majalisar jihar, ya ce: “Shi (Tinubu) shi ne mutumin da zai iya ceto kasar nan domin kuwa yana da manufofi masu kyau.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.