fbpx
Monday, March 1
Shadow

2023: Hotunan Wasu matasan Arewa suna nemi gwamnan Ebonyi ya tsaya takarar shugaban kasa

Wasu matasan Arewa sun nemi gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya tsayata takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2023.

 

Matasan sun fito ne daga jihar Jigawa, kuma sun bayyana masa hakane ne yayin da ya kai ziyarar aiki jihar ta Jigawa.

 

Matasan sun fito da yawa dauke da kwalaye masu kira ga gwamnan da ya fito takara saboda sun gamsu da aikin raya kasa da yake a jiharsa. Hutudole ya fahimci cewa gwamnan ya je jihar ne dan kaddamar da aikin titin garin Babura wanda gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya gina.

 

A yayin kadadamar da tititunan, Gwamna Umahi ya bayyana cewa APC tana aiki amma ba’a yayatasu yanda ya kamata. Ya jinjinawa Gwamna Badaru bisa ayyukan raya kasa.

“We have served in various National assignments together and I have come to realize that this man called calculator is but a gift to the nation. Within my short stay in Jigawa, I have seen roads of great quality which means he is a man of quality, roads that will last for many years, roads that are well maintained over a total of a thousand six hundred kilometers, this is unprecedented, this is something to be very grateful to God. He is a man of character and content, this State has become the microcosm of the macrocosm that Nigeria is looking for and I am very proud of you”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *