fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

2023: Wata Kungiyar arewa na goyon bayan tsayar da Inyamuri takarar shugaban kasa

Wata kungiyar ‘yan Arewa dake zaune a jihohin Inyamurai ta nemi cewa a tsayar da Inyamuri takarar shugaban kasa a shekarar 2023.

 

Shugaban kungiyar, Alhaji Muhammad Umaru da yake magana da manema labarai ya bayyana Inyamurai a matsayin mutane masu kirki da suka iya karbar baki.

 

Yace dan haka suna neman tsayar da dan takarar shugaban kasa daga kudu saidai yace kungiyar tasu bata da alaka da siyasa.

 

Yace kowane yanki yayi shugabancin Najeriya amma banda inyamurai. Dan haka wannan lokacinsu ne.

“The North, West and South-South have all ruled the nation as executive president.

“This is the time we should give our consent for an Igbo executive president.

Karanta wannan  APC ta gaza domin shugaba Buhari bai damu da ilimin Najeriya ba, cewar daliban Najeriya

 

“Our people should give them benefit of the doubt to lead the country in the next political dispensation and if they perform well we can allow them a second chance.

“We, all the northern people living in Igbo land are highly in support of an Igbo executive president.

 

“Here, we live and earn our living in Igbo land and we will like to continue to live as an indivisible entity to work and operate our businesses,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.