July 5, 2024 by Bashir Ahmed AURE NA 7 : An ɗora auren Sadiya Haruna da angonta Babagana Audu yau a Maiduguri. Menene fatan ku garesu? Karanta Wannan SUBHANALLAH: An wayi gari da ambaliyar ruwa da ba'a taba ganin irinsa ba a cikin garin Maiduguri. Ruwa ya shafe gidajen mutane a halin da ake ciki yanzu haka