fbpx
Thursday, March 4
Shadow

Kwastam ta kwace Buhunan Shinkafa ‘yar kasar waje 500 da aka yi fasa kwaurinta

Kwanturolan hukumar Kwastam na shiyyar Oyo / Osun, Adamu Abdulkadir a ranar Alhamis ya bayyana cewa, A kalla motoci shida, cike da buhu 500 na shinkafar da aka shigo da su daga kasashan ketare ta shiga hannun jami’an hukumar a wani aiki da hukumar ta gudanar cikin dare.

Da yake magana yayin ganawa da manema labarai a hedikwatar rundunar da ke Ibadan, jihar Oyo, Kwanturolan ya shaida wa manema labarai cewa sun yi nasarar kwace kayayyakin ne sakamakon wani bayanan sirri da hukumar ta samu.

Haka zalika Kwanturolan  ya koka bisa ga kunan kashe da masu fasakaurin ke dashi wajan kinyin biyaya da umarnin gwamnati.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *