Dan takarar gwamna ƙarƙashin jam’iyyar APC, Abdulsalam Abdulkarim (A A Zaura), ya sayo fom ɗinsa na takara Sanata na mazabar Sanata Shekarau, bayan Ganduje ya aiyana Gawuna da Garo a matsayin magadan kujerarsa ta gwamna a 2023.
📸: Golden Pen 🖋/facebook
