Hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Watau Reno Omokri ya bayyana cewa shan giya ba laifi bane inda ya kawo wata aya a Baibul.
Yace shan giya ba laifi bane. Ka shata ka bugu shine laifi. Yace ba koyarwar baibul bace a hana shan giya saboda ko a Aljannah ana shan giya. Ya kawo Misalin (Matt 26:29) ina yace giya magani ce. Psalm 104:15 yace an halicci giya ne dan farantawa mutane rai.
“Drinking alcohol is not a sin. Drunkenness is a sin. It is unscriptural to preach against alcohol. Wine is drunk even in heaven (Matt 26:29). Wine is medicinal (1 Tim 5:23). In fact, Psalm 104:15 says God created wine to gladden the hearts of men
#FreeLeahSharibu #RenosNuggets”