fbpx
Friday, August 19
Shadow

A ci gaba da Hakuri, muna kokarin ganin mun magance wahalar da kuke sha>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya baiwa ‘yan Najeriya hakuri inda yace gwamnatinsa na iya bakin kokarinta dan magance wahalar da suke sha.

 

Ya bayyana hakane a Daura, sakon da ya fitar na gaisuwar  Sallah ga ‘yan Najeriya.

 

Kakakin shugaban kasar, Malam Garba Shehu ne ya bayyana haka, kamar yanda Rahotanni suka nunar.

 

Shugaban ya sha alwashin magance marsalar abinci a Najeriya da kuma tsadar da yayi. Shugaban ya kuma sha alwashin samar da Najeriya irin wadda kowa zai samu zaman lafiya a cikin ta da ci gaba mai ma’ana.

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya roki sabon shugaban kirista da sauran malamai su yiwa Najeriya addu'a

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.