fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

A cuci maza: Kalli yanda kwalliyar zamani take gyara ‘yan mata

Hotunan wasu ‘yan mata kenan da suka sha kwalliyar zamani wadda ta boye duk wani datti ko kurji dake fuskarsu sannan kuma aka mikar musu da hancinansu, wasu da sukayi sharhi akan wannan hotunan sunce ai wannan shine asalin a cuci maza.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Fasto Ya Yi Allah Wadai Da Kisan Da ‘Yan Tawayen IPOB Suka Yi Wa Fatima Da ‘Ya’yanta Hudu A Jihar Anambara

Leave a Reply

Your email address will not be published.