A hukumance: Chelsea ta kammala siyan dan wasan gaba na Ivory Coast David Datro Fofana daga Molde akan kudi €12m, An kuma tabbatar.
Yarjejeniyar dogon lokaci da aka sanyawa hannu, anyi gwajin likita tare da cikakkiyar yarjejeniya da wakilinsa Atta Aneke. Inji – Fabrizio Romano.
[Fagen Wasanni]