fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

A hukumance, Malam Ibrahim Shekarau ya bar jam’iyyar APC zuwa NNPP

Malam Ibrahim Shekarau, Tsohon gwamnan jihar Kano, ya bar jam’iyyar APC zuwa NNPP.

 

Kakakin majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawal ne ya bayyana haka a zauren majalisar inda ya karanro wasikar da Malam Ibrahim Shekarau ya aike masa ta canja shekar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC ta shigar da karan Tinubu a kotu cewa ta hana shi tsayawa takarar shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.