fbpx
Thursday, August 18
Shadow

A jihar Anambra ma wutace jamu’an tsaro suka budewa masu zanga-zangar SARS

Rahotanni daga jihar Anambra na cewa masu zanga-zangar SARS sun taru inda suka durfafi ofishin SARS dake Awka.

 

Shahararrun mawaka, Kcee, Phyno, da Flavour ne suka jagoranci masu zanga-zangar.

 

Saidai suna kan hanyar aka rika jin harbin bindiga a Iska. Gwamnan jihar Willie Obiano ya amince da zanga-zangar inda ma har yace za’a hukunta wanda aka samu da laifi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gadon Boko Haram mukayi a wurin PDP kuma kuma yanzu mun kusan babu su a doron kasa duk mun hallaksu, cewar gwamnatin tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published.