A Jihar Filato Ma Wata Matashiya Ta Tika Kakakin Majalisar Jihar Da Kasa A Zaben ‘Yan Majalisun Jiha
Misis Happiness Matthew Akawu ta jam’iyyar PDP ta yi nasarar kada Honarabul Yakubu Yakson Sanda na APC, wanda kuma shine kakakin majalisar dokokin ta jihar Filato.