Kwanaki kadan bayan da Hisbah a jihar Kano ta lalata giya ta miliyoyin Naira, a jihar Kaduna ma, Hisbah ta lalata giya.
Lalata giyar da Hisbah ta yi a jihar Kano ya jawo cece-kuce sosai musamman daga mutanen kudancin Najeriya.



Just like in Kano state, Hisbah officials have destroyed a beer parlour and crates of beer in Sabon Gari area of Kaduna state. Recall that over the weekend, Hisbah operates destroyed beer worth N200 million in Kano.