fbpx
Monday, August 8
Shadow

A karin farko a tarihinta Chelsea ta soke Atisaye saboda Fargabar Coronavirus/COVID-19

Biyo bayan fargabar ya duwar cutar corona da ke kara addabar Duniya musamman ma yankin turai.

 

A rahoton da ya iske Shafin Hutudole, Kungiyar kwallan kafa ta Chelsea ta soke yin Atisaye na farko a tarihi bisa fargabar Cutar CoVID 19 mai saurin ya duwa.
An soke Atisayan ne dai A yau Alhamis domin kula da kuma tabbbatar da kare lafiyar yan wasan.
Sai dai kamar yadda Majiyar Goal ta rawaito har izuwa yanzu babu wani Dan wasa da ya kamu da kwayar cutar corona, cikin yan wasan na Kungiyar Chelsea.
Amma a wani rahotan ya nuna Kungiyar kwallan kafa ta Real Madrid ta killace yan wasanta bisa wani dan wasan kwallan kwando da aka samu ya kamu da cutar.
Bayan haka an bada Sanarwar dage wasan Laliga har tsawan ma kwanni biyu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bideyo: Ronaldo baiji dadin ajiye shi a benci ba da Yen Hag yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published.