fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

A karin farko Arsenal ta buga wasanni biyu a sabuwar kaka ba tare da cin kwallo ba, bayan Chelsea ta doke ta daci 2-0

A karin farko cikin kakanni 117 da Arsenal ta buga a manyan gasar Ingila guda hudu, ta fadi wasanni biyu na farkon sabuwar kaka ba tare da cin kwallo ba.

Yayin da kuma a karo na farko tun shekarar 1992, Arsenal ta fada cikin Relagation bayan ta buga wasan fiye da daya a sabuwar kaka.

Chelsea taci kwallayen wasanne ta hannun Reece James wanda yaci kuma ya taimakawa Lukaku, inda James ya zamo dan wasan Chelsea na biyu bayan Juan Mata a shekarar 2012, daya ci kwallo kuma ya taimaka wurin cin kwallo a gidan Arsenal.

Yayin da shi kuma Lukaku ya wuce Ian Wright ya zamo dan wasa na 20 mafi yawan kwallaye a gasar Firimiya bayan daya ci kwllon shi ta 114 a gasar, kuma kwallon shi ta farko a Chelsea a wasanni 16 daya buga mata, shekaru 9 da kwanaki 360 kenan bayan daya fara buga mata wasa karo na farko a shekarar 2011.

Arsenal 0-2 Chelsea: Arsenal have opened a league season with two defeats and no goals after two matches for the first time in their history

Karanta wannan  Ronaldo ya cewa Manchester ba zai halacci atisayi yau ba bayan data cigaba da ce masa ba zata sayar dashi ba

In what is their 118th campaign in England’s top four tiers, Arsenal have opened a league season with two defeats and no goals after two matches for the first time in their history.

Arsenal will end a day in the relegation zone with more than one game of the season played for the first time since August 1992.

Reece James is the only second Chelsea player to score and assist away from home against Arsenal in the Premier League, after Juan Mata in September 2012.

Romelu Lukaku has scored his 114th Premier League goal, overtaking Ian Wright to become the competition’s 20th highest scoring player. And Lukaku has also scored his first goal for Chelsea in his 16th appearance for the club, nine years and 360 days after initially making his debut for the Blues in August 2011.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.