fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

A karin farko cikin kakanni 25 da Manchester City ta buga a gasar Firimiya, kwallonta ta farko ta a gasar ta kasance ba ta hannun dan wasanta ba

A karin farko cikin kakanni 25 da Manchester City ta buga a gasar Firimiya, kwallonta ta farko ta a gasar ta kasance ba ta hannun dan wasanta ba.

Yayin da shi kuma sabon dan wasanta Jack Grealish ya zamo dan wasan Ingila na farko daya fara ciwa City kwallo a wasan shi na farko na gida, tun bayan Lampard a shekarar 2014 a karawar su da Chelsea.

Ayneric Laporte, Raheem Sterling da kuma Riyad Mahrez ne suka ciwa City kwallaye uku bayan an dawo daga hutun rabin lokaci, yayin data lallasa Norwich daci 5-0 bayan tasha kashi a hannun Tottenham daci 1-0 a makon daya gabata.

For the first time in Manchester City’s 25 Premier League campaign, their first goal in the division has been an own goal

Karanta wannan  Manchester United ta ragewa Ronaldo albashi bayan yace zai sauya sheka a wannan kakar

For the first time in Manchester City’s 25 Premier League campaigns, their first goal of a season in the division has been an own goal.

While Jack Grealish become the first English player to score on his home Premier League debut for Manchester City since Frank Lampard against Chelsea in September 2014.

Aymeric Laporte, Raheem Sterling and Riyad Mahrez were also on target in tge secound half as Manchester bounce back from last weekend’s 1-0 defeat at Tottenham, and secure 5-0 win over Norwich

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.