fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

A karo na 17, wutar lantarkin Najeriya ta sake samun matsala

Rahotanni sun bayyana cewa, wutar lantarkin Najeriya ta sake samun matsala, wannan shine karo na 17 a cikin shekarar 2022.

 

Kamfanonin rarraba wutar lantarkin a Kaduna da sauran sassan kasarnan sun bayyana cewa sun kasa samun wutar daga wajann gwamnati.

 

Kamfanin na rarraba wutar lantarkin a Kaduna ya baiwa mutane hakuri kan lamarin da yammacin ranar Lahadi.

 

Saidai yace da zarar sun samu wutar zasu baiwa jama’a ita.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ku zabi mutumin daya taba yiwa kasa hidima kar kuyi zabe cikin fushi, Fashola ya shawarci al'ummar Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.