A yau, Shugaban ‘yansandan Najeriya, IGP Usman Alkali Baba ya sake zuwa rangadin hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Yace jene dan duba yanda ‘yansandan da aka zuba a hanyar ke aiki da kuma duba yanda tsaron hanyar ke gudana.
Shugaban ‘yansandan ya cewa ‘yansandan su dage da taimakawa wajan samar da tsaron hanyar ta sama da kasa.
Ya kuma sha Alwashin samarwa da dukan ‘yan Najeriya tsaro.