fbpx
Friday, May 27
Shadow

A Karon Farko Bayan Shekaru Goma An Fito Sallar Tuhajju A Garin Gwoza Dake Jihar Borno

Daga Sani BelloBature

A jiya ne al’ummar garin Gwoza dake jihar Borno maza da mata suka fito sallar Tuhajju tun bayan shekaru goma rabon da a fito yinta, wannan na daga cikin samun nasara akan tsaro da ake yi a jihar ta Borno.

Muna rokon Allah ya kawo mana zaman lafiya mai dorewa a kasarmu Nijeriya.

Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An yi-An yi dani in karbi mukamin mataimakin shugaban kasa amma naki, saboda mutanen jihar Bornone a Zuciyata>>Gwamna Zulum

Leave a Reply

Your email address will not be published.