fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

A karon farko cikin shekaru 20, Cristiano Ronaldo ba zai buga gasar Champions League ba

Sakamakon rashin nasarar da kungiyar Manchester United ta yi a hannun Brighton da ci 4-0.

 

Kungiyar ta rasa damar zuwa gasar cin kofin zakarun nahiyar turai na 2023.

 

Ronaldo dake bugawa Manchester United wasa kuwa wannan ne karin farko cikin shekaru 20 da ba zai kai ga buga gasar ta champions League ba.

 

Karanta wannan  Zlatan Ibrahimovic ya sadaukar da kofin Serie A ga wakilinsa daya mutu, Mino Riola

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.