fbpx
Monday, August 15
Shadow

A karshe dai gwamna Matawalle na jihar Zamfara ya sakawa dokar kashe ‘yan Bindiga hannu

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya sakawa dokar kisan ‘yan Bindiga, da masu garkuwa da mutane da kuma ‘yan Kungiyar Asiri ko tsafi hannu.

 

Dokar ta kuma tanadi daurin shekaru 20 ko 10 ga duk wanda aka samu yana goyon bayan ayyukan irin wadancan mutane a jihar.

 

Gwamnan yace an saka dokar ne dan yaki da satar shanu da satar mutane da kuma masu baiwa ‘yan Bindigar bayanan sirri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Sojojin Najeriya ba zasu iya yakar 'yan ta'addan Boko Haram ba, cewar sanata Ali Ndume

Leave a Reply

Your email address will not be published.