fbpx
Thursday, August 18
Shadow

A karshe dai Ronaldo ya dau dangana, ya bayyana ranar da zai cigaba da bugawa Manchester United wasa

Tauraron dan wasan gaba na Manchester United, Cristiano Ronaldo ya dauki dangana zai cigaba da wasa a Manchester United.

Ronaldo ya sauya sheka a wannan kakar domin ya buga gasar zakarun nahiyar turai a kaka mai zuwa amma abin ya citara domib ba kungiyar dake nemansa.

Chelsea, Munich da Atletico duk sun fasa sayen dan wasan saboda haka alamu sun nuna cewa kamar ya hakura zai cigaba da wasa a Manchester United.

Kuma yanzu ma dai ba zai bugawa kungiyar wasanta da Atletico Madrid ba amma yace zai buga mata wasanta da Rayo Vallecano ranar lahadi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.