fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

A karshe dai Shugaban Amurka, Donald Trump ya amince da shan kaye inda ya nemi a fara shirin yanda zai mikawa Biden mulki

Rahotanni daga kasar Amurka na cewa ma’aikatar kula da ayyuka ta kasar ta fara shirye-shiryen yanda shugaban kasa, Trump zai mikawa Biden ragamar mulkin kasar.

 

Shugabar Hukumar, Emily Murphy ce ta fitar da takardar fara wannan aiki da kuma CNN ta ruwaito. Tace fadar shugaban kasar bata hanata yin aikin ta ba.

 

Sannan kuma bata samu wani umarni daga fadar ba, wannan aiki ne da ta farashi a bisa kashin kanta lura da abubuwan bayyane da suka faru.

Please know that I came to my decision independently, based on the law and available facts,” Murphy wrote. “I was never directly or indirectly pressured by any Executive Branch official — including those who work at the White House or GSA — with regard to the substance or timing of my decision. To be clear, I did not receive any direction to delay my determination

Leave a Reply

Your email address will not be published.