A kasar Zimbabwe mutane sun fara sayar da yatsun kafarsu kan dubban daloli. Hakan ya faru ne sakamakon tsadar rayuwa da gazawar gwamnati wajen samar da ayyukan yi.

Ana siyan babban yatsan kan dala dubu arba’in 40,000 kimanin Naira miliyan (16), yayin da kananan yatsun ake siyansu kan dala dubu ashirin 20,000 kimanin Naira miliyan (8).
Shin kuna iya siyar da yatsun ku kan wadannan kudade?
Daga Abdul Balarabe