Hukumar sojin Najeriya ta bayyana cewa a shirye take da karbar suka me ma’ana da zata taimaka wajan yakar Boko Haram.
Hakan ya fito ne daga kakakin sojin, Janar Muhammad Yerima a ganawarsa da manema labarai. Yace Sojoji na jin dadin goyon bayan ‘yan Najeriya, musamman ma Rahotannin kafafen watsa labarai suna kara karfafa musu gwiwa.
Yace suna maraba da hadin gwiwa da kuma suka me ma’ana da zata taima a yaki Boko Haram.
“We shall be open to constructive engagements and criticisms that will support the military operations against the enemies of the country.
“The Nigerian Army under the current Chief of Army Staff, Maj. Gen. Ibrahim Attahiru, values your partnership and cooperation.”