fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

A tarihin Najeriya, Babu shugaban da yayi abinda na yi>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, a tarihin Najeriya ba’a samu gwamnatin da ta baiwa bangaren kasuwanci muhimmanci kamar gwamnatinsa ba.

 

Shugaban ya bayyana hakane a wajan shan ruwan da ya shiryawa ‘yan Kasuwa da ‘yan siyasa a fadarsa dake Abuja.

 

Yace ko da Duniya ta shaida cewa, akwai saukin yin kasuwanci sosai a Najeriya.

 

Shugaban yace sun samar da dama yanda manyan kamfanoni da kanana zasu samu damar yin kasuwanci cikin sauki a Najeriya.

 

‘‘No administration has done as much as we have done in the creation of a climate best suited for business, big and small, to thrive.

 

The ease of doing business index that is globally recognized has acknowledged that the ease with which business is carried out in the country has never been better than it is today. We will continue to make it better.

Karanta wannan  Da Dumi-Dumi: APC Ta Dage Shirin Tantance Masu Takarar Shugaban Kasa

‘‘We will equally continue to count on the support of the private sector to improve economic growth and create new job opportunities for our teeming population.

‘‘Employment is critical to the stability and prosperity of our country. Government and the private sector, working together, have an opportunity to transform the lives of people in ways that was hard to imagine in the past,’’ he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.