Friday, January 17
Shadow

A wajen rantsuwa, Dramani ya yi suɓul da baka, inda ya kira Tinubu a matsayin shugaban ƙasar Ghana

Wani faifan bidiyo da ake ta yaɗa wa ya dauki dai-dai lokacin da John Dramani Mahama ya yi kuskure ya kira shugaban Najeriya, Bola Tinubu a matsayin “Shugaban Ghana” yayin bikin rantsar da shi a yau, 7 ga watan Janairu.

An rantsar da Mahama mai shekaru 65 a matsayin shugaban kasar Ghana a hukumance, inda ya gaji Nana Akufo-Addo.

Karanta Wannan  El-Rufai ne ya sani, Inji tsohon Kwamishina a Gwamnatin Jihr Kaduna Bashir Sa'idu da aka kama sa satar kudi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *