fbpx
Saturday, September 23
Shadow

A YABÀ: Laylah Ali Othmań Ta Daùke Yaron Da Mahaidiyaraa Take Muzguna Masa Saboda Ba Shi Ba Lafiya, Inda Zai Cigaba Da Zama A ABIŃWajenta

A YABÀ: Laylah Ali Othmań Ta Daùke Yaron Da Mahaidiyaraa Take Muzguna Masa Saboda Ba Shi Ba Lafiya, Inda Zai Cigaba Da Zama A ABIŃWajenta

Idan za a iya tunawa dai, an ga bidiyon yaron ne a social media, inda mahaifyar tasa take aibata shi da cewar aljani ne ta gaji da rainonsa, maganganu kala-kala na tozarta dan Adam saboda yaron yana da larura, bayan bidioyon ya fita hankalin mutane ya tashi ko ni sai da na yi kuka saboda halin wahala da tsangwama da yaron ke ciki kuma a hannun uwarsa.

Daga karshe Laylah Ali Othman ta ce tana son yaron, a bata shi za ta cigaba da renonsa, inda daga karshe tsohuwar jarumar finafinan Hausa, Mansura Isa ta je har garin Yola ta dauko yaron daga gurin mahaifiyarsa da ta dinga kuka tana rokon a yafe mata abun da ta yiwa yaronta, yanzu dai Laylah Ali Othman ta amshi yaron ya zama danta za ta kula da lafiyarsa.

Karanta wannan  Za a fara gwajin riga-kafin cutar HIV a Afirka ta Kudu

Wannan shine yaro na uku da iyayansa suka saki a duniya Layla ta dauka ta rike a matsayin danta ta ke musu komai, muna adduar Allah Ubangiji ya saka miki da alkairi Layla, Allah ya faranta miki duniya da lahira amin.

Daga Fauziya D. Sulaiman

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *