fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

A yau take ranar Arfah, karanta kaji babban abinda ya kamata ‘yan Najeriya suyi a wannan ranar

A yau take ranar Afrah babbar rana mafi albarka a shekarar Musulunci wacce Allah yake so a yawaita ibadah a cikinta.

Arfah ranar ce a alfarma kuma rana ce ta ‘yantuwa, watau Allah yana yiwa bayinsa afuwa kuma ya ‘yantasu daga wuta zuwa Aljannah.

Yana da kyau sosai Musulmai su azumci wannan ranar domin Allah zai masu rahma kuma yaji kansu.

Saboda haka ya kamata musulman Najeriya su taya kasar da addu’a Allah ya kawo mana karshen matsalar tsaro da hauhawar farashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ka fadawa mabiyanka su daina min kazafi, Tinubu ya fadawa Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published.