fbpx
Sunday, August 7
Shadow

A yau take zaben gwamnan jihar Osun, yayin da al’ummar jihar suka bayyana cewa zasu amsa kudi kuma su zabi wanda sukeso

A yau take zaben gwamnan jihar Osun yayin da mutane kusan miliyan biyu sukayi rigistar katin zabe a jihar suke jiran nan da anjima kadan su kada kuru’unsu.

‘Yan takarar 15 zasu fafata wurin neman kujerar gwamnan jihar, kuma manyansu guda uku ne wanda hada da gwamnan dake mulki na APC Oyetola dana PDP Adeleke sai kuma na SDP wato Larsun.

Kuma wasu daga cikin al’ummar jihar sun bayyana cewa zasu karbi kudi a hannun ‘yan takarar amma ba shi zai hana su zabar wanda suke so ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.