Abba Gida-gida ya lashe zaben Gwamna a rumfar zaben Sanatan Kano Ibrahim Shekarau na PDP da kuri’a 119, sai APC mai biye da 89.
A zaben majalisar Jiha ma NNPP din ce ke kan gaba da kuri’a 122, sai APC 82, yayin da PDP ke da 5.