December 10, 2017 by hutudole Jarumin fina-finan Hausa, Abdul M. Sharif na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta Click here Karanta wannan Mun nunawa Abba Gida-Gida Soyayya amma ya nuna mana kiyayya>>Inji Wani da aka rushewa shago a Kano