ABIN BURGEWA: Yadda Sheik Panatmi Da Farfesa Maqari Suka Rungumi Juna Cikin Shaukin Kaun.
Manyan Malaman Addinin Musulunci Suka Haɗu, Ministan Sadarwa Farfesa Sheikh Ali Isa Pantami Da Farfesa Ibrahim Makari, Tare Da Nunawa Junansu Ƙauna A Wajen Wani Taro A Masallacin Annur Dake Abuja.
Wannan Abin Koyi Ne Ga Mabiya Ta Yadda Za su Riƙa Nunawa Junansu Soyayya Da Ƙauna Ba Tare Da Nuna Wani Banbancin Aƙida Ba.
Allah Ya ƙara haɗa kan musulunci da musulmai yasa wannan hoto ya ƙara fahimtar da wasu mabiyan.
Daga Comr Nura Siniya